1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma na 30.07.2017

July 30, 2017

A cikin shirin za a ji mayakan al Shabab a Somaliya sun hallaka sojojin kungiyar tarayyar Afrika a wani harin kwantar bauna.Akwai kuma shirin ra'ayin malamai wanda ya duba batun gyaran dokar rage shekarun takara na mukaman siyasa a Najeriya.

https://p.dw.com/p/2hPaG