Saurari shirin yamma na DW na ran 19 ga watan Satumba 2015
Salissou BoukariSeptember 19, 2015
A cikin shirin za'a ji labarun duniya da kuma shirye-shiryenmu. inda shirin Ra'ayin Malumai na wannan karon ya tattauna kan halin da ake ciki a Burkina Faso sakamakon juyin mulki.