1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dabarun yakar 'yan ta'adda a Nijar

Salissou Boukari YB
May 22, 2019

Shugaba Mahamadou Issoufou na Jamhuriyar Nijar ya yi wani zama da manyan jami'an tsaro na Nijar da jakadun kasashen Amirka da Faransa don duba hanyoyi na tunkarar kalubalen tsaro da ya addabi kasar.

https://p.dw.com/p/3Iuvs