1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mata na sana'o'in hannu a Nijar

Tila Amadou AMA(AS)
August 22, 2022

Shirin Abu Namu na wannan mako ya duba irin yadda mata a jihar Tillabery da ke yammacin Nijar suka kama sana'o'in dogara da kai don yaki da talauci.

https://p.dw.com/p/4FrbD