1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dare 05-06-21

Abdourahamane Hassane
June 5, 2021

Majiyoyin tsaro a Burkina Faso sun ba da rahoton cewa wasu mutane dauke da makamai sun afka wa garin Solhan da ke a yankin kudancin kasar inda suka kashe mutane sama da guda dari.

https://p.dw.com/p/3uTjp