1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana: 01.07.2020

Zulaiha Abubakar
July 1, 2020

Za ku ji cewar a wannan rana ta Laraba ce kasar Somaliya ta samu 'yancin kanta daga hannun Turawan mulkin mallaka, shirin Abu Namu kuwa ya dubi batun tabarbarewar tarbiyyar yara mata a Jamhuriyar Nijar.

https://p.dw.com/p/3eezY