1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 03.02.2020

SalmanuFebruary 3, 2020

A cikin shirin za a ji cewar a Najeriya a cigaba da matakan yaki da cutar coronavirus, jakadan kasar China a Najeriya yace babu wani dan Najeriya da ya kamu da cutar kuma suna bakin kokari wajen shawo kan yaduwar cutar.

https://p.dw.com/p/3XD6P