1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 06-12-22

Abdourahamane Hassane
December 6, 2022

Gwamnatin ta Nijar ta shaida wa kamfanin dillancin labaran Faransa, AFP, a Talatar nan cewa yana da kyau kasar ta yi amfani da abin da take da shi a halin yanzu kafin ta yi kokarin biyayya ga manufofin alkinta muhalli.

https://p.dw.com/p/4KZ7V