A cikin shirin za ku ji cewa an kai harin kunar bakin wake a sansanin sojojin Somaliya da ke birnin Mogadishu tare da halaka mutane dama. A Nijar ambaliyar ruwa ta lalata babbar hanyar mota daga Yamai zuwa sauran sassa na kasar. Akwai kuma shirye-shirye da suka hada da Amasoshin Takardunku.