1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 09.05.2020

Abdullahi Tanko Bala
May 9, 2020

A cikin shirin za a ji cewar annobar corona ta haddasa gagarumin rashin aiki a Amirka yayin da kasashen Turai suka dauki matakin cigaba da rufe iyakokinsu da karin wata guda.

https://p.dw.com/p/3byji