SiyasaShirin rana 14.01.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaYusuf Bala Nayaya01/14/2019January 14, 2019A Najeriya awoyi kalilan bayan soma zaman farko na shari'ar Alkalin Alkalai Walter Onnonghen da ake zargi da kin bayyana kadarorinsa, Kotun Da'ar Ma'aikata ta dage zaman shari'ar a bisa dalilai dabam-dabam. https://p.dw.com/p/3BWe9Talla