1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin rana: 16.08.2020

Lateefa Mustapha Ja'afar ZMA
August 16, 2020

Shugaba Roch Marc Christian Kaboré na Burkina faso, ya yi tir da kisan babban malamin addinin Islamar nan Souaibou Cissé da aka yi a yankin arewacin gundumar Soum.

https://p.dw.com/p/3h37R