SiyasaShirin Rana 26.06.2020To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMuntaqa Ahiwa06/26/2020June 26, 2020Cikin shirin za a ji yadda ake damuwa da cin azaftar da bil Adama da ke karuwa a Najeriya da duniya ke ranarta a kowace 26 ga watan Yunin kowace shekara. Majalisar Dinkin Duniya ma ta cika shekaru 75 da kafuwa a wannan Juma'a.https://p.dw.com/p/3ePe0Talla