1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 27-08-19

Abdourahamane Hassane
August 27, 2019

Mali da Burkina Faso sun bayyana anniyarsu ta sake karfafa matakan soja kan iyakokinsu kwanaki bayan wani mumunan harin ta'addanci da mayakan jihadi suka kai a Burkina Faso da yayi sanadiyar mutuwar sojoji

https://p.dw.com/p/3OZMO