SiyasaShirin Rana 31-08-22To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane08/31/2022August 31, 2022Mahukuntan Sudan sun sanar da cewa mummunar ambaliyar ruwa da ta afku sakamakon mamakon ruwan sama a kasar, ta halaka mutane kimanin 100 tun bayan faduwar damuna a watan Mayu.https://p.dw.com/p/4GHjVTalla