SiyasaShirin Rana na 07:08:2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaRamatu Garba Baba08/07/2017August 7, 2017A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya wasu kungiyoyin fararen hula sun gudanar da zanga-zanga a Abuja kan bukatar lallai a bayyana masu zahirin halin da shugaban kasar Muhammadu Buhari da ke jinya a Ingila ke ciki.https://p.dw.com/p/2hpe9Talla