A cikin shirin za a ji yadda masana dama sauran al'ummar Najeriya ke baiyana damuwa da fargaba kan sabon rikicin jahar Fulato da ya yi sanadiyar asarar rayukan mutane fiye da 80, da kuma kalubalen da ke a gaban matan Saudiyya da suka samu 'yancin soma tukin mota a kasar.