1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana na 30.03.2017

March 30, 2017

Cikin shirin za a ji cewa Shugaban Najeriya ya soke komawarsa Birtaniya don ganin likita, inda ya gayyato su don zuwa Abuja su yi masa aiki. Ana dai ganin hakan baya rasa nasaba da rikicin shugabanci da yake fuskanta.

https://p.dw.com/p/2aNCe