SiyasaShirin rana na DW na 17.10.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari10/17/2017October 17, 2017A cikin shirin za a ji cewa babbar kotu da ke Abuja a Tarayyar Najeriya ta umurci wadanda suka tsaya wa shugaban haramtacciyar kungiyar masu rajin kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu da su fito da shi daga duk inda ya shiga domin ya fuskanci shari'a.https://p.dw.com/p/2m2cmTalla