A cikin shirin za a ji karin hasken da hukumomi a jihar Borno ta Najeriya suka yi kan yawan da suka rasu sakamakon harin da bam da aka kai a Lahadin nan yayin da shugaban majalisar dokokin Najeriya ya ki gurfana gaban kotun da'ar ma'aikata yayin da a hannu guda . Akwai kuma halin da ake ciki a rikicin siyasar Burkina Faso.