A cikin shirin: Jamus na kira ga kasashen China da Rasha da su daure su fitar da rahoton sakamakon binciken dokar hana safarar makamai zuwa Libya, akwai rahoton hada-hadar kasuwanci da ya duba kasuwancin dankali a jihar Kadunan Najeriya da shirin Ciniki da Masana’antu da shirin Ku Shiga Kulob da Amsoshin Takardunku da Wasikun Masu Sauraro.