A cikin shirin za a ji cewa ana ci gaba da samun ra'ayi mabanbanta a fagen siyasa kan nadin tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar a matsayin madugun tattara kudaden yaki da 'yan ta'adda na ECOWAS da yankin Sahel, a yayin da Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan barazanar yunwa da za a fuskanta a yankin Tafkin Chadi.