1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

January 23, 2022

Ciki za a ji labarin tashin gobara a gidan rawa a Kamaru inda rayuka suka salwanta. A Burkina Faso sojoji ne suka yi boren da ya tayar da hankalin jama'a. Akwai kuma sauran shirye-shirye.

https://p.dw.com/p/45ybX