A cikin shirin za a ji cewa a wani yunkuri na samar da tsaro a jihar Katsina, rundunar 'yan sanda ta sake sanya dokar takaita zirga-zirgar babura a fadin jihar. A Jamhuriyar Nijar kungiyoyin fararan hula da sauran al’umma na ci gaba da nuna adawarsu a kan karin farashin man Diesel a kasar.