SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi08/24/2022August 24, 2022A cikin shirin za a ji gwamnonin kasashen da ke bakin gabar tafkin Chadi sun gudanar da wani taro a shiyyar Arewa maso gabashin Najeriya kan mayar da tubabun 'yan Boko Haram gami da 'yan gudun hijira gida.https://p.dw.com/p/4Fzs0Talla