SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou09/10/2022September 10, 2022A cikin shirin za a ji cewa an nada sarki Charles na III a matsayin sabon sarkin Biratniya a yayin da ministar harkokin wajen Jamus ta yi ziyrar ba zata a Ukarine mutane da dama sun gamu da ajalinsu sakamakon hadarin mota a Najeriya https://p.dw.com/p/4GfgSTalla