Cikin shirin akwai bayanan adadin asarar rayuka da dukiyoyi da aka yi a Najeriya sakamakon tarzomar Boko Haram, da hadarin da jirgin ruwa ya yi a Sokoto inda aka rasa wasu da ke zuwa Maulidi. Nijar ta samu taimako daga Italiya domin yaki da ta'addanci.