Akwai halin da ake ciki game da barkewar cutar kwalara a Najeriya sakamakon ambaliyar ruwa a yankin Neja Delta inda ake fargabar ta kai ga rasa rayuka. Njiar kuwa manoma ne ke kokawa kan yadda wasu ke bin dare a wannan lokacin na girbi suna sace musu albarkatun gonar da suka samu a daminar bana.