A cikin shirin za a ji cewa, kungiyar likitoci a Najeriya ta nemi yiwa 'yan takarar kasa da ke fatan kai wa ga matakin jagorantar kasar gwaji don tabbatar da lafiyar kwakwalwa. A Jamhuriyar Nijar kuwa, ana bikin cika shekaru 60 na hulda tsakanin kasar da Jamus, batun da 'yan kasar ke sam barka.