Bayan labaran duniya, za a ji cewa 'yan majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar na bangaren adawa sun yi watsi da kasafin kudin kasar na shekarar 2023, bayan da suka zargi cewa bai shafi talaka kai tsaye ba. A Najeriya kuwa, al'umma ne ke mayar da martani kan tashin farashin man fetur a kasar.