A cikin shirin za a ji yadda ta kaya a jamhuriyar Nijar bayan da wani Kamfanin Aikin Hajj da Umara ya maka Hukumar da ke kula da wannan fanni a Kasar COHO a katu, a Najeriya al'umma na ci gaba da jimamin rasuwar Sarkin Dutse Mai martaba Dr. Nuhu Muhammad Sunusi.