SiyasaShirin ranaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane Amadou02/05/2023February 5, 2023A cikin shirin za a ji cewa Hukumomi a jihar Jigawa sun yi nadin sabon sarkin Dutse kwanaki bayan rasuwar tsohon sarkin Dutse Nuhu Muhammad Sunusi. Akwai shirin Zabi Sonka da Wasikun masu Sauraro da shirin Abu Namu bayan an saurari Afirka a Mako.https://p.dw.com/p/4N7etTalla