A cikin shirin za a ji cewa batun sauyin takardun kudi a Najeriya ya dauki sabon salo bayan da ministan shari’a ya bukaci kotun koli da ta yi watsi da karar da gwamnoni uku suka shigar, a Kamaru jam'iyyun adawa ne ke sukar gwamnatin kan sakancin da take yi kan yaki da dabi'ar sama da fadi da dukiyar kasa.