A cikin shirin za a ji cewa kotun kolin Najeriya ta jaddada cewa a ci gaba da karbar tsaffin takardun kudi har izuwa ranar 22 ga wannan Fabarairu, a Nijar kotu ta ba da umurnin dakatar da aikin sabon kamfanin hakar Uranium na SOMIDA SA na hadin gwiwar kasar Kanada da gwamnatin kasar.