SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane03/07/2023March 7, 2023A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya kace nace ya barke a tsakanin manyan jam'iyyun adawan kasar guda biyu kan batun kalubalantar sakamakon zabe a gaban kotu, a Nijar wani sabon cecekuce ya kunno kai tsakanin gwamnati da kungiyoyin fararan hula. https://p.dw.com/p/4OM2dTalla