SiyasaShirin RanaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane03/17/2023March 17, 2023A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya Tinubu ya yi watsi da batun kafa gwamnatin hadin kan kasa da 'yan adawa ke fata, a Nijar Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya kammala ziyarar aiki da ya kai kasar.https://p.dw.com/p/4Or72Talla