Shirin ya kunshi akruwar damuwa kan bambancin kabila da na addini da ake gani a Najeriya, abin da manya ke gargadi kan hadarinsu. 'Yan Nijar na farin ciki da ci gaba da ake tsakanin kasarsu da Mali wanda ke taimaka wa yaki da ta'addanci. Benjamin Netanyahu na Isra'ila kuwa na fuskantar bore ne daga 'yan kasar.