A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, malaman addinin Kirista sun bukaci yin afuwa a tsakanin mabiya mabambantar addinai na kasar yayin da fara gudanar da bikin Ista a duniya. A jamhuriyar Nijar, mahukunta kasar na nuna damuwa kan yadda sauyin yanayi ke shafar rayuwar al'umma mussaman ma yara kanana.