A cikin shirin za a ji cewa: Majalisar dokokin Najeriya ta amince da wani kudurin doka da zai samar da dan takara mai zaman kansa a tsarin zabe, a Nijar ana taron hukumomin kare hakkin dan Adam na kasashe uku da suka hadar da Nijar da Mali da Burkina Faso.