A cikin shirin za a ji cewa sojojin da suka kifar da gwamnatin shugaba Mohammed Bazoum na Nijar sun sanar da dakatar da dukannin ayyukan jam'iyyun siyasar kasar. Gwamnatin Jamus ta sabunta dabarunta na makashi nau'in hydrogen, saboda yawan bukatar makamashin.