1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana

July 30, 2023

Shugabannin kungiyar bunkasa tattalin arzikin yammacin Afirka ECOWAS ko kuma CEDAEO sun sanar da sanya takunkumi kan shugabannin mulkin soji a Nijar da suka hambarar da gwamnatin shugaba Mohamed Bazoum.

https://p.dw.com/p/4UZ15