1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana:24.09.2018

Zulaiha Abubakar
September 24, 2018

Za kuji yadda fitaccen manomin nan dan asalin kasar Burkina Faso mai suna Yacouba Sawadogo ya samu nasarar lashe lambar yabo ta Rights Livelihood Award, kwatankwacin ta Nobel da ake bawa mutanen da suka yi fice a wani fanni na rayuwa.

https://p.dw.com/p/35QFs