SiyasaShirin Safe 01-03-22To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane03/01/2022March 1, 2022Sabbin hukumomin mulkin soji a Burkina Faso sun kayade wa'adin mulki na gwamnatin rikon kwarya har tsawon shekaru uku kafin gudanar da sabbin zabubka domin sake mayar da kasar bisa tafarki na demokaradiyya.https://p.dw.com/p/47lEoTalla