SiyasaShirin safe 02.06.2019To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala06/02/2019June 2, 2019A cikin shirin za a ji cewar 'yan kungiyar kwallon kafa ta Liverpool suna ta shagulgular murnar lashe kofin zakarun Turai. China ta yi kashedin cewa ba za ta saurara ba kan matsayinta game da tsibirin Taiwanhttps://p.dw.com/p/3JcY3Talla