A cikin shirin za a ji ziyarar ministar tsaron Jamus Ursula Von der Leyen a wasu kasashen yanki Sahel. A Najeriya kuwa dubban tsofin ma’aikata da suka yi ritaya sun koka da karancin abinda ake a basu a matsayin fansho. Sannan za a ji tasirin China a Afirka, wajen kashe samar da abubuwan more rayyuwa a nahiyar.