SiyasaShirin Safe 16-07-23To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane07/16/2023July 16, 2023Rundunar Sojojin Nijar ta ce an kashe wani jandarma da fararen hula hudu a wani harin ta'addanci da aka kai kan hanyar Torodi zuwa Makalondi, a yankin Tillabéri da ke kudu maso yammacin kasar kann iyaka da Burkina Faso.https://p.dw.com/p/4TxiOTalla