1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Shirin Safe 18.03.2020

SK2 / S02SMarch 18, 2020

Shugaba Issoufou Mahamadou ya yi wa ‘yan kasar jawabi dangane da matsalar tutar Coronavirus da ke addabar kasashe da dama na duniya inda ya ba da umurnin rufe iyakokin kasar ta sama da kasa gami da rufe makarantu da hana taron mutane.

https://p.dw.com/p/3ZcI5