1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 20-02-22

Abdourahamane Hassane
February 20, 2022

Guguwar Zeynep ko Eunice wacce ta kada a yanki arewa maso yammaci na Turai, ta yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla guda 16 tare da haddasa mummunar asara ta kadarori.

https://p.dw.com/p/47IpV