1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe 25.01.2021

Binta Aliyu Zurmi
January 25, 2021

A cikin shirin za a ji yadda sauya sunan cibiyar zaman lafiya ta Afirka zuwa ta kasashen Turai ya nuna ba sauyin suna kadai za a samu ba, amma akwai gagarumin sakamako da haka zai haifar ga ayyukan zaman lafiya a nahiyar Afirka.

https://p.dw.com/p/3oMUp