1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin safe 28.03.2017

Salissou Boukari
March 28, 2017

A cikin shirin za a ji cewa hukumar kula da kadarorin gwamnatin Tarayyar Najeriya ta AMCON na karawa akallai karfi da shirin kwato basussukan da Najeriya ke bin wasu manyan mutane da kanfanonin kasar.

https://p.dw.com/p/2a5LB